Ayyukan Manzanni 9:24
Ayyukan Manzanni 9:24 SRK
amma Shawulu ya sami labarin shirinsu. Dare da rana suka yi fakonsa a ƙofofin birnin don su kashe shi.