YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:21

Ayyukan Manzanni 9:21 SRK

Dukan waɗanda suka ji shi suka yi mamaki suka ce, “Ba shi ne mutumin da ya tā-da-na-zaune-tsaye a kan masu kira bisa ga wannan sunan a Urushalima ba? Ba ya zo nan ne don yă kai su a matsayin ’yan kurkuku ga manyan firistoci ba?”

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 9:21