YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:2

Ayyukan Manzanni 9:2 SRK

ya roƙe shi ya ba shi wasiƙu zuwa majami’un Damaskus, don in ya sami wani a wurin wanda yake bin wannan Hanya, ko maza ko mata, yă kama su a matsayin ’yan kurkuku yă kai Urushalima.