Ayyukan Manzanni 9:19
Ayyukan Manzanni 9:19 SRK
bayan ya ci abinci, sai sāke samun ƙarfi. Shawulu ya yi kwanaki masu yawa tare da almajiran da suke a Damaskus.