Ayyukan Manzanni 9:18
Ayyukan Manzanni 9:18 SRK
Nan da nan, sai wani abu kamar ɓawo ya fāɗo daga idanun Shawulu, ya kuma sāke iya ganin gari. Sai ya tashi aka kuma yi masa baftisma