YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:13

Ayyukan Manzanni 9:13 SRK

Ananiyas ya amsa ya ce, “Ubangiji, na ji labarin mutumin nan sosai da kuma duk lahanin da ya yi wa tsarkakanka a Urushalima.