YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:11

Ayyukan Manzanni 9:11 SRK

Ubangiji ya ce masa, “Je gidan Yahuda da yake a Miƙaƙƙen Titi ka yi tambaya ko akwai wani mutum daga Tarshish mai suna Shawulu, gama ga shi yana addu’a.