YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 9:10

Ayyukan Manzanni 9:10 SRK

A Damaskus kuwa akwai wani almajiri mai suna Ananiyas. Ubangiji ya kira shi a cikin wahayi ya ce, “Ananiyas!” Ananiyas ya amsa, “Ga ni, ya Ubangiji.”