YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:9

Ayyukan Manzanni 8:9 SRK

To, akwai wani mutum mai suna Siman wanda ya kwana biyu yana yin sihiri a birnin har ya ba wa duk mutanen Samariya mamaki. Ya kuma yi taƙama cewa shi wani mai girma ne

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 8:9