Ayyukan Manzanni 8:7
Ayyukan Manzanni 8:7 SRK
Mugayen ruhohi suka fiffito suna kururuwa daga cikin mutane da yawa, shanyayyu da guragu masu yawa suka sami warkarwa.