YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:39

Ayyukan Manzanni 8:39 SRK

Sa’ad da suka fita daga cikin ruwan, sai Ruhun Ubangiji ya fyauce Filibus, bābān kuwa bai ƙara ganinsa ba, amma ya ci gaba da tafiyarsa yana farin ciki.