YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:38

Ayyukan Manzanni 8:38 SRK

Ya kuwa ba da umarni a tsai da keken yaƙin. Sa’an nan da Filibus da bābān suka gangara zuwa cikin ruwan Filibus kuwa ya yi masa baftisma.