YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:34

Ayyukan Manzanni 8:34 SRK

Sai bābān ya tambayi Filibus ya ce, “Ka gaya mini, ina roƙonka, annabin yana magana a kan wane ne, kansa ne, ko kuwa wani dabam?”