Ayyukan Manzanni 8:33
Ayyukan Manzanni 8:33 SRK
A cikin wulaƙacinsa aka hana masa gaskiya. Wa zai iya yin zancen zuriyarsa? Gama an ɗauke ransa daga duniya.”