YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:32

Ayyukan Manzanni 8:32 SRK

Bābān yana karanta wannan Nassin, “An ja shi kamar tunkiya zuwa mayanka, kuma kamar ɗan rago a hannun mai askin gashinsa yake shiru, haka kuwa bai buɗe bakinsa ba.