YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:31

Ayyukan Manzanni 8:31 SRK

Sai ya ce, “Ina fa zan iya, in ba dai wani ya fassara mini ba?” Saboda haka sai ya gayyaci Filibus yă hau yă zauna tare da shi.