YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:30

Ayyukan Manzanni 8:30 SRK

Sai Filibus ya ruga zuwa wajen keken yaƙin ya kuma ji mutumin yana karatun littafin annabin Ishaya. Filibus ya yi tambaya ya ce, “Ka fahimci abin da kake karantawa?”