Ayyukan Manzanni 8:22
Ayyukan Manzanni 8:22 SRK
Ka tuba daga wannan mugunta ka kuma yi addu’a ga Ubangiji. Wataƙila zai gafarta maka don irin tunanin da yake a zuciyarka.