YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 8:13

Ayyukan Manzanni 8:13 SRK

Siman kansa ya gaskata aka kuma yi masa baftisma. Ya kuma bi Filibus ko’ina, yana mamakin manyan alamu da ayyukan banmamakin da ya gani.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 8:13