Ayyukan Manzanni 8:12
Ayyukan Manzanni 8:12 SRK
Amma da suka gaskata da Filibus sa’ad da yake wa’azin labari mai daɗi na mulkin Allah da kuma sunan Yesu Kiristi, sai aka yi musu baftisma, maza da mata.