Ayyukan Manzanni 7:60
Ayyukan Manzanni 7:60 SRK
Sa’an nan ya durƙusa ya ɗaga murya ya ce, “Ubangiji, kada ka riƙe wannan zunubi a kansu.” Da ya faɗi haka, sai ya yi barci.