YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:58

Ayyukan Manzanni 7:58 SRK

Suka ja shi zuwa bayan birnin suka kuma yi ta jifansa da duwatsu. Ana cikin haka, shaidun suka ajiye tufafinsu a wurin wani saurayi mai suna Shawulu.