Ayyukan Manzanni 7:57
Ayyukan Manzanni 7:57 SRK
Da jin haka sai suka tattoshe kunnuwansu, suka kuma yi ihu da ƙarfi sosai, suka aukar masa gaba ɗaya.