YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:55

Ayyukan Manzanni 7:55 SRK

Amma Istifanus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dubi sama ya kuma ga ɗaukakar Allah, da Yesu kuma tsaye a hannun dama na Allah.