YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:36

Ayyukan Manzanni 7:36 SRK

Ya fitar da su daga Masar ya kuma yi ayyukan da abubuwan banmamaki a Masar, a Jan Teku, da kuma cikin hamada har shekara arba’in.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 7:36