YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:32

Ayyukan Manzanni 7:32 SRK

‘Ni ne Allahn kakanninka, Allah na Ibrahim, Ishaku, da kuma Yaƙub.’ Sai Musa ya yi rawan jiki don tsoro, bai kuwa yi karambanin dubawa ba.