Ayyukan Manzanni 7:29
Ayyukan Manzanni 7:29 SRK
Sa’ad da Musa ya ji haka, sai ya gudu zuwa ƙasar Midiyan, inda ya yi baƙunci, ya kuma haifi ’ya’ya biyu maza.