YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:26

Ayyukan Manzanni 7:26 SRK

Kashegari, Musa ya sadu da Isra’ilawa biyu suna faɗa. Ya yi ƙoƙari ya sasanta su, yana cewa, ‘Ku mutane, ku ’yan’uwa ne, don me kuke so ku cutar da juna?’

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 7:26