Ayyukan Manzanni 7:25
Ayyukan Manzanni 7:25 SRK
Musa ya yi tsammani mutanensa za su gane cewa, Allah yana amfani da shi don yă cece su, amma ba su gane ba.