YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 7:20

Ayyukan Manzanni 7:20 SRK

“A lokacin nan aka haifi Musa, shi kuwa ba kamar sauran jarirai ba ne. Wata uku aka yi renonsa a gidan mahaifinsa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 7:20