YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 6:6

Ayyukan Manzanni 6:6 SRK

Suka gabatar da waɗannan mutane wa manzanni, waɗanda kuwa suka yi addu’a, suka ɗibiya hannuwansu a kansu.