YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 6:2

Ayyukan Manzanni 6:2 SRK

Saboda haka Sha Biyun nan suka tara dukan almajirai wuri ɗaya, suka ce, “Bai zai yi kyau mu bar hidimar maganar Allah don mu shiga hidimar abinci ba.