Ayyukan Manzanni 6:15
Ayyukan Manzanni 6:15 SRK
Dukan waɗanda suke zaune a Majalisar suka kafa wa Istifanus ido, suka kuma ga fuskarsa ta yi kama da ta mala’ika.