Ayyukan Manzanni 6:13
Ayyukan Manzanni 6:13 SRK
Suka kawo masu ba da shaidar ƙarya, waɗanda suka ba da shaida cewa, “Wannan mutum ba ya rabuwa da maganar banza a kan wurin nan mai tsarki da kuma doka.