YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 6:12

Ayyukan Manzanni 6:12 SRK

Ta haka suka tā da hankalin mutane da dattawa da kuma malaman dokoki. Suka kama Istifanus suka kawo shi a gaban Majalisa.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 6:12