YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 5:9

Ayyukan Manzanni 5:9 SRK

Bitrus ya ce mata, “Ta yaya kuka yarda ku gwada Ruhun Ubangiji? Duba! Sawun mutanen da suka binne mijinki suna bakin ƙofa, za su kuwa ɗauke ki zuwa waje ke ma.”