Ayyukan Manzanni 5:5
Ayyukan Manzanni 5:5 SRK
Da Ananiyas ya ji wannan, sai ya fāɗi ya mutu. Sai babban tsoro kuwa ya kama duk waɗanda suka ji abin da ya faru.