YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 5:37

Ayyukan Manzanni 5:37 SRK

Bayansa, Yahuda mutumin Galili ya ɓullo a kwanakin ƙidaya, ya jagoranci mutane cikin tawaye. Shi ma aka kashe shi, dukan mabiyansa kuma aka watsar da su.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 5:37