YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 5:36

Ayyukan Manzanni 5:36 SRK

Kwanan baya, Teyudas ya ɓullo, yana cewa wai shi wani mutum ne, kuma wajen mutane ɗari huɗu suka bi shi. Aka kuwa kashe shi, dukan masu binsa kuwa suka watse, kome ya wargaje.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 5:36