YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 5:31

Ayyukan Manzanni 5:31 SRK

Allah ya ɗaukaka shi zuwa hannun damansa a matsayin Yerima da Mai Ceto don yă kawo tuba da gafarar zunubai ga Isra’ila.