YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 5:26

Ayyukan Manzanni 5:26 SRK

Da wannan, shugaban ya tafi tare da dogarawansa suka kawo manzannin. Sun kawo su amma fa ba ƙarfi da yaji ba, don suna tsoro kada mutane su jajjefe su da duwatsu.

Free Reading Plans and Devotionals related to Ayyukan Manzanni 5:26