Ayyukan Manzanni 5:24
Ayyukan Manzanni 5:24 SRK
Da jin wannan labari, sai shugaban masu gadin haikali da manyan firistocin suka ruɗe, suna tunanin abin da wannan al’amari zai zama.