Ayyukan Manzanni 5:16
Ayyukan Manzanni 5:16 SRK
Jama’a ma suka tattaru daga garuruwa kewaye da Urushalima suna kawo marasa lafiyarsu da kuma waɗanda mugayen ruhohi suke damun su, dukansu kuwa suka warke.