Ayyukan Manzanni 5:12
Ayyukan Manzanni 5:12 SRK
Manzannin suka yi ayyukan da alamu masu banmamaki masu yawa a cikin mutanen. Dukan masu bi kuwa sukan taru a Shirayin Solomon.