Ayyukan Manzanni 4:7
Ayyukan Manzanni 4:7 SRK
Suka sa aka kawo Bitrus da Yohanna a gabansu suka kuma fara yin musu tambayoyi cewa, “Da wane iko ko da wane suna kuka yi wannan?”