Ayyukan Manzanni 4:33
Ayyukan Manzanni 4:33 SRK
Da iko mai ƙarfi manzanni suka ci gaba da shaidar tashin matattu na Ubangiji Yesu, alheri mai yawa kuwa yana bisansu duka.