YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 4:27

Ayyukan Manzanni 4:27 SRK

Tabbatacce Hiridus da Buntus Bilatus suka haɗu tare da Al’ummai da kuma mutanen Isra’ila a wannan birni ce don su ƙulla gāba da bawanka mai tsarki Yesu, wanda ka shafe.