YouVersion Logo
Search Icon

Ayyukan Manzanni 4:23

Ayyukan Manzanni 4:23 SRK

Da aka sake su, Bitrus da Yohanna suka koma wajen mutanensu suka ba da labarin duk abin da manyan firistoci da dattawa suka faɗa musu.