Ayyukan Manzanni 4:18
Ayyukan Manzanni 4:18 SRK
Sai suka sāke kiransu ciki suka kuma umarce su kada su kuskura su yi magana ko su ƙara koyarwa a cikin sunan Yesu.