Ayyukan Manzanni 4:1
Ayyukan Manzanni 4:1 SRK
Sai firistoci da shugaban masu gadin haikalin da kuma Sadukiyawa suka hauro wurin Bitrus da Yohanna yayinda suke cikin magana da mutane.